Yau Shekaru 123 Da Turawan Ingila Suka Ƙwace Sakkwato Da Yaƙi
A yau 13 ga Maris, an cika shekaru 123 da fara yaƙin da ya kai ga faɗuwar birnin Sakkwato a hannun Turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya. Wannan yaƙi ya gudana daga 13 zuwa 15 ga Maris, 1903, wanda ya zama ɗaya daga cikin muhimman abubuwan da suka kawo ƙarshen ikon Daular Usmaniyya da AUsman Ɗanfodio […]
