Sin ta Cire Haraji ga Kayayyakin Ƙasashen Afirka
Kasar Sin ta sanar da wani shiri mai faɗi na cire Haraji (zero-tariff) kan duk kayayyakin da ake shigo da su daga ƙasashen Africa guda 53 da take da alaƙar Diflomasiyya da su, wanda za a fara aiwatarwa daga 1ga watan Mayu, 2026, a cewar rahotannin Jaridun Duniya. Wannan mataki ya na ƙara faɗaɗa manufofin […]
