Lina Medina: Uwa mafi ƙanƙantar shekaru a Duniya
A tarihin bil’adama akwai labaran da suka ƙunshi mamaki, wasu kuma su na ɗauke da darussa masu zurfi. Labarin Lina Medina, yarinya daga ƙasar Peru, na ɗaya daga cikin waɗannan abubuwa da ba a manta da su ba. Farkon Rayuwa da Samuwar Ciki An haifi Lina Medina a shekara ta 1933 a ƙauyen Ticrapo, cikin […]
