Yadda Aka Gudanar da Bikin Ranar Hausa ta Duniya a Garin Daura
Taron Ranar Hausa ta Duniya 2025, da ya gudana a garin Daura na Jihar Katsina, ya kasance abin tarihi da ya ƙaraɗe Duniya, domin kowane lungu da saƙo ya ji ɗuriyar wannan rana ta musamman. Ranar ta kasance wata muhimmiyar rana ce da aka ware domin tunawa da harshen Hausa, al’adunsa da kuma tasirinsa a […]
