Manyan Ƙasashen Afirka 10 da Kuɗinsu Ya Fi Tasiri
Kuɗi na daga cikin muhimman ginshiƙai da ke nuna ƙarfin tattalin arzikin kowace Ƙasa. Ƙarfin Kuɗi na nuni da ƙarfin ikon saye, amincin masu zuba jari da kuma kyakkyawan tsarin manufofin Ƙasa. A cikin watan Agusta 2025, Mujallar Forbes ta fitar da jerin ƙasashen Afirka 10 da ke da kuɗaɗen da suka fi ƙarfi idan […]
