Me ya sa Misirawa suka riƙa gina manya-manyan Dala?
Ginin Dalar Masar ta zamanin da ba abu ba ne da kawai aka yi shi haka ba, ba tare da wasu dalilai ba, ko rashin ma’ana ko kuma an yi wannan katafaren gini na Dutse ne a matsayin Kabari ko hubbaren sarakuna domin girmama sarakunan na zamanin da ba. Aiki ne da ya ƙunshi dalilai […]
