Wadi al-Salam: Maƙabartar Musulmai Mafi Girma a Duniya
Maƙabartar Wadi al-Salam da ke birnin Najaf a ƙasar Iraqi, ita ce maƙabartar Musulmai da ta fi kowace maƙabarta girma a duniya. An binne sama da mutum Miliyan Shida a cikinta, in da wasu ƙaburburan da ke ciki suka samo asali tun ƙarnuka da suka gabata. Mafi yawan waɗanda ake binnewa da kuma masu ziyara […]
