Yadda Bikin Murnar Sabuwar Shekarar Amazigh Ya Gudana
Al’ummomin Amazigh (Berber) a faɗin Arewacin Afirka (Maghreb), musamman a (Maroko, Aljeriya, Tunisiya, Libya da wasu sassan Masar) na gudanar da bikin Yennayer, wato sabuwar shekararsu ta Gargajiya; wannan biki ya na nuna farkon shekarar 2976 a Kalandar Amazigh. Yennayer Biki ne mai tushe tun zamanin da, wanda yake da alaƙa kai-tsaye da Noma da […]
