Ku Kasance Tare da Mu!

Yi rijista don samun sabbin labaranmu nan take!

Tsimi Da Tanadi

Kashi 60% na Ƴan Najeriya na Samun Ƙasa da ₦100,000 — Rahoto

Muhimman Bayanai Daga Rahoton

  • Kashi 60% na ƴan Najeriya na rayuwa ne da kuɗin shiga ƙasa da ₦100,000.
  • Hauhawar farashi (Inflation) ya ci gaba da rage ƙarfin hada-hadar Jama’a.
  • Duk da wasu ƙarin albashi, mafi yawan Jama’a ba sa iya biyan buƙatunsu kamar yadda suke yi a baya.

Wani rahoto da Kamfanin Piggyvest ya fitar a shekarar 2025 ya bayyana cewa, kusan kashi 60% na ƴan Najeriya na samun ƙasa da ₦100,000 a wata, yayin da wasu ma ba su da wani tabbataccen samun kuɗin shiga kwata-kwata.

Rahoton ya kuma nuna yadda matsin tattalin arziƙi ke ci gaba da tsananta ga iyalai da al’umma baki ɗaya.

Haka nan, an jaddada cewa, hauhawar farashi na rage ƙarfin saye duk da ƙarin albashi a zahiri, in aka nuna cewa, Mutane na samun Kuɗi amma ba sa iya biyan buƙatunsu kamar da.

Mafi Yawan Kuɗin Shiga na Tafiya ne Wajen:

° Abinci
° Sufuri
° Hayar Gida

  • Mutane da dama na ɗaukar nauyi da tallafawa ƴan’uwa da iyalai, abin da ke ƙara nauyi akan kuɗin shigar da ake samu.
  • Rabin ƴan Najeriya ba sa iya ajiyar kuɗi kwata-kwata.

Hauhawar Farashi Da Tasirinsa

Rahoton ya danganta matsalar da raguwar darajar Naira da kuma hauhawar farashi mai tsanani da aka gani a shekarar 2024.

Shugabar sashen hada-hadar Kamfanin Piggyvest Odun Eweniyi ta bayyana cewa, hauhawar farashi ya haura kashi 33% a shekarar 2024, abin da ya sa kuɗin shiga ke rasa tasirinsa duk da ƙarin albashi da wasu Ma’aikata suka samu.

Ta ƙara da cewa, “Mutane na samun ƙarin Kuɗin shiga, amma a zahiri ba sa iya rayuwa da shi kamar yadda suka saba.”

Matsalar Ajiya da Tsaron Tattalin Arziƙi

Rahoton ya kuma nuna cewa, rashin tabbas a tattalin arziƙi na sa Jama’a fifita kashe kuɗi kan buƙatun yau da kullum maimakon ajiya ko zuba jari.

An bayyana cewa:

  • Yawancin Jama’a na rayuwa ne daga albashi zuwa albashi.
  • Matsin rayuwa na hana Mutane yin dogon shiri na tattalin arziƙi.
  • Rashin wadataccen kuɗi na ƙara yawan damuwar rayuwa a ƙasar.

                    Matsin Rayuwa

Duk da ƙalubalen tattalin arziƙin, rahoton ya yaba da juriyar ƴan Najeriya, in da ya ce Mutane da dama na:

  • Ƙirƙirar ƙarin hanyoyin samun kuɗi
  • Yin sana’o’i fiye da ɗaya
  • Da kuma ƙoƙarin tsara kashe kuɗi yadda ya kamata

Sai dai rahoton ya yi gargaɗin cewa, idan matsin tattalin arziƙi da hauhawar farashi suka ci gaba haka, matsalar talauci da rashin wadatar kuɗi za su ƙara tsananta a Najeriya.

Salahuddeen Muhammad

Salahuddeen Muhammad

About Author

Ɗanjarida, marubuci, mai manufar bunƙasa harshen Hausa da al'adar da ba ta yi karan-tsaye a addini ba.

59 Comments

  1. Lynda2773

    01/06/2026

    https://addlinks.pro/cMFhJ

  2. Tomas633

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/uAyIK

  3. Chad4001

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/hXtQv

  4. Donovan1135

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/lvu2m

  5. Mackenzie1468

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/otELA

  6. Allan3835

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/Lz5qt

  7. Julia620

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/gUX99

  8. Alonso4816

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/Cyja6

  9. Florence3124

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/d8lbz

  10. Sarah4684

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/aF7jF

  11. Mario374

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/dwitE

  12. Felicity2875

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/hx9sK

  13. Nevaeh1959

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/NdQEe

  14. Florence2050

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/ParaB

  15. Natalie919

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/l9PVq

  16. Clint2570

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/Nsnyc

  17. Jacob2147

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/GfmvG

  18. Emilia1166

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/BZmeH

  19. Serenity4671

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/g20T0

  20. Lorenzo2968

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/0Ip20

  21. Dorothy3333

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/9Lkqx

  22. Arabella1853

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/t8rng

  23. Courtney129

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/rjqu8

  24. Esther472

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/GaNZm

  25. Claire1148

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/ChddR

  26. Bruce1792

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/OotaO

  27. Bill4358

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/Eerez

  28. Barry3450

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/43Nii

  29. Evan4202

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/O8sHu

  30. Anaya3570

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/OIHAZ

  31. Bruce4919

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/eWPt8

  32. Patricia3745

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/7pGni

  33. Horace4633

    01/06/2026

    Последние новинки музыки 2026 скачать бесплатно – https://shorturl.fm/rrdv9

  34. Oliver1904

    01/06/2026

    Последние новинки музыки 2026 скачать бесплатно https://shorturl.fm/naLA6

  35. Terrence4136

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/ILpB2

  36. Neal2412

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/q7cdM

  37. Martha538

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/SUd19

  38. Leon4463

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/ZA0Je

  39. Cora827

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/sOfq5

  40. Amelia4316

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/hBsPU

  41. Steve355

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/RFFGF

  42. Ashton2433

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/LGoBC

  43. Nolan3268

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/zXbM8

  44. Landon143

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/q6TWR

  45. Brooklyn3942

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/G2iCx

  46. Arlo2040

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/3UWYH

  47. Amanda4912

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/Iz22F

  48. Rosemary3341

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/TWtsk

  49. Brooke4422

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/T8o0T

  50. Brandi3523

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/JbeqL

  51. Elena1247

    01/06/2026

    https://pesnimp3.net

  52. Trevor4446

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/i6jnc

  53. Nia4855

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/UXzqa

  54. Kenneth1182

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/T2KsW

  55. Lila694

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/Z7oCO

  56. Mason3405

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/WvK3n

  57. Lane2920

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/SpzQ8

  58. Dylan3203

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/ka1Po

  59. Asher4773

    01/06/2026

    https://shorturl.fm/DHnm4

Leave a comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Labarai Masu Alaƙa

Tsimi Da Tanadi

Sharhi: Tattalin Arziki

Tattalin Arziƙi (Economy) ya dogara ne a kan samar da Abinci, Sutura, Ayyuka, Kiwon Lafiya, Ilimi, Gine-Gine da sauransu, da
Tsimi Da Tanadi

Dabino na Samun Tagomashi a Saudiyya

Kasuwar Dabino a Saudiyya na bunƙasa, yayin da aka samu ƙaruwar riba da kashi 14% a shekarar da ta gabata