Mata Sun fi Maza Yawa a Manyan Makarantu a Duniya — UNESCO
Muhimman Bayanan Rahoton sun Haɗa da: Hukumar Ilimi, Kimiyya da Al’adu ta Majalisar Ɗinkin Duniya wato UNESCO, ta bayyana cewa, Mata yanzu sun fi Maza yawa a manyan Makarantu a Duniya, kamar yadda sabon rahotonta kan ilimi mai zurfi ya nuna. Rahoton ya bayyana cewa a shekarar 2024, akwai Mata 114 a manyan Makarantu kan […]
