Elon Musk Ya Zama Mutum na Farko da Arzikinsa Ya Kai Tiriliyan Ɗaya na Dala a Duniya
Mujallar kasuwanci ta Forbes ta bayyana attajirin nan na Duniya, Elon Musk, a matsayin mutum na farko da ya kai arzikin da ya haura Tiriliyan Ɗaya na Dalar Amurka. Wannan na zuwa ne bayan da kamfanin sararin samaniya na SpaceX ya fara kasuwanci a kasuwar hannayen jari ta Nasdaq. Rahotanni sun nuna cewa, an fara […]

