Talauci Ya Sake Ƙaruwa da Kashi 63% a Najeriya – IMF
Sabon rahoton shekara-shekara na Asusun Lamuni na Duniya (IMF) ya bayyana cewa, duk da manyan sauye-sauyen tattalin arziki da Gwamnatin Najeriya ta aiwatar cikin shekaru uku da suka gabata, talauci da matsalar rashin wadataccen Abinci sun ci gaba da ƙaruwa. A cewar rahoton, kimanin kashi 63% na ƴan Najeriya su na rayuwa a ƙarƙashin matakin […]
