Ku Kasance Tare da Mu!

Yi rijista don samun sabbin labaranmu nan take!

Al'amuran Yau Da Kullum

Talauci Ya Sake Ƙaruwa da Kashi 63% a Najeriya – IMF

Sabon rahoton shekara-shekara na Asusun Lamuni na Duniya (IMF) ya bayyana cewa, duk da manyan sauye-sauyen tattalin arziki da Gwamnatin Najeriya ta aiwatar cikin shekaru uku da suka gabata, talauci da matsalar rashin wadataccen Abinci sun ci gaba da ƙaruwa.

A cewar rahoton, kimanin kashi 63% na ƴan Najeriya su na rayuwa a ƙarƙashin matakin talauci na ƙasa. Haka kuma, sama da mutum Miliyan 27 sun fuskanci matsalar rashin wadataccen Abinci a ƙarshen shekarar 2025.

Sauye-sauyen Da Aka Yi

IMF ya yabawa Gwamnatin Najeriya kan wasu manyan matakai da ta ɗauka, waɗanda suka haɗa da:

  • Cire tallafin Man Fetur
  • Sauya tsarin musayar Kuɗi (Naira)
  • Dakatar da biyan giɓin kasafin Kuɗi ta hanyar buga Kuɗi
  • Tsaurara manufofin Kuɗi domin rage hauhawar farashi

A cewar IMF, waɗannan matakai sun taimaka wajen ƙarfafa tattalin arziki da dawo da kwarin guiwar masu zuba jari.

Amma Me Ya Sa Talauci Ke Ƙaruwa?

Rahoton ya nuna cewa duk da kyautatuwar wasu alamomin tattalin arziki, rayuwar Talakawa ba ta inganta yadda ake fata ba. Hauhawar farashin kayayyaki, musamman Abinci da makamashi, ta rage ƙarfin sayen jama’a.

Har ila yau, matsalolin tsaro sun ci gaba da shafar Noma da samar da Abinci a sassa daban-daban na ƙasar.

Abubuwan Da Suka Inganta

Rahoton ya lura da wasu ci gaba masu muhimmanci:

  • Tattalin arzikin Najeriya ya bunƙasa da kusan 4% a 2025
  • Ajiyar kuɗaɗen ƙasashen waje ta ƙaru daga dala Biliyan 40 zuwa Biliyan 46
  • Naira ta samu ɗan ƙarfi idan aka kwatanta da Dala a wasu lokuta
  • An samu ƙarin masu zuba jari daga ƙasashen waje

Matsalar Bashin Gwamnati

Duk da waɗannan nasarori, IMF ya nuna damuwar cewa, kuɗin ruwa da Gwamnatin Tarayya ke biya kan basussuka ya kai kusan kashi 53% na kuɗaɗen shiga a shekarar 2025. Wannan na nufin sama da rabin abin da Gwamnati ke samu ya na tafiya ne wajen biyan bashin da ake bin ta.

Tallafin Kuɗi Ga Talakawa

IMF ya ba da shawarar a faɗaɗa shirin tallafin Kuɗi kai-tsaye ga marasa galihu.

Rahoton ya kuma nuna cewar, an yi wa iyalai miliyan 9.2 rajista a cikin tsarin tallafin, ƙasa da burin da Gwamnati ta sa na kai wa ga iyalai Miliyan 15.

Haka kuma, yawancin waɗanda suka amfana sun karɓi tallafin ne sau uku kacal tun bayan ƙaddamar da shirin a shekarar 2023.

  • Gwamnati ta yi niyyar kai tallafin kuɗi ga gidaje (iyalai) miliyan 15
  • Amma zuwa lokacin da aka fitar da rahoton, Iyalai (Household) Miliyan 9.2 ne kawai aka yi wa rajista.
  • Haka kuma, yawancin waɗanda suka amfana sun karɓi tallafin ne sau kaɗan (kimanin sau uku) tun bayan fara shirin.

Abin Da IMF Ke Ba Najeriya Shawara

Rahoton ya buƙaci Najeriya ta:

  • Ƙara saka jari a Noma , Ilimi da Lafiya
  • Inganta samar da Wutar Lantarki da ababen more rayuwa
  • Ƙarfafa shirye-shiryen tallafawa marasa galihu
  • Ci gaba da yaƙi da hauhawar farashi
  • Magance matsalolin tsaro da ke hana bunƙasar tattalin arziki.

Rahoton IMF ya nuna cewa, akwai bambanci tsakanin bunƙasar tattalin arziki a takardu da kuma yanayin rayuwar jama’a a zahiri. Duk da cewa wasu manyan alamomin tattalin arziki su na nuna ci gaba, amma miliyoyin ƴan Najeriya har yanzu su na fama da tsadar rayuwa, rashin wadataccen Abinci da talauci.

Babban ƙalubalen da ke gaban Gwamnati shi ne; yadda za a tabbatar cewa, amfanin sauye-sauyen tattalin arziki ya kai ga talakawan Ƙasa, ba wai ya tsaya ga alƙaluman tattalin arziki kawai ba.

Salahuddeen Muhammad

Salahuddeen Muhammad

About Author

Ɗanjarida, marubuci, mai manufar bunƙasa harshen Hausa da al'adar da ba ta yi karan-tsaye a addini ba.

37 Comments

  1. Cooper4930

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/9fVgK

  2. Daisy4223

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/nPDbq

  3. Frida4548

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/3eGa9

  4. Lee798

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/RAdu6

  5. Zachary3296

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/IAPp5

  6. Roland1182

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/TlBLx

  7. Alfred3963

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/k1Ufn

  8. Valentina2199

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/Trdtp

  9. Tyler612

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/dLcP2

  10. Joseph2269

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/9rSXa

  11. Jared4654

    14/06/2026

    https://is.gd/ee7ro6

  12. Liam3908

    14/06/2026

    https://is.gd/1n94DI

  13. Frank669

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/qd4Tq

  14. Seth2411

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/qd4Tq

  15. Rory4081

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/dOllV

  16. Zoey2243

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/pMvy9

  17. Fiona3376

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/TzbTi

  18. Ray2357

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/2Yhqp

  19. Miriam4968

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/ZjaHh

  20. Bob2755

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/GIdac

  21. Miguel4169

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/JFcSC

  22. Daisy3650

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/NfHS6

  23. Nikita2535

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/IVoiT

  24. Anthony4183

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/Nrdno

  25. Chandler890

    14/06/2026

    Последние новинки музыки 2026 скачать бесплатно – https://shorturl.fm/rrdv9

  26. Penelope4212

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/81ECL

  27. Aliyah830

    14/06/2026

    Популярные песни 2026 скачать бесплатно https://shorturl.fm/DXlpZ

  28. Claudia4935

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/WusC1

  29. Maxwell1792

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/EqLU2

  30. Monica621

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/qVUkN

  31. Jerry727

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/wN7wd

  32. Brittany84

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/vYi4Z

  33. Melody1005

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/7iplG

  34. Lane3109

    14/06/2026

    Последние новинки музыки 2026 скачать бесплатно https://shorturl.fm/naLA6

  35. Kathryn4114

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/d25No

  36. Anna2208

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/tInhx

  37. Payton270

    14/06/2026

    https://shorturl.fm/Ma8CL

Leave a comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Labarai Masu Alaƙa

Al'amuran Yau Da Kullum

Qatar: Yawon Buɗe Ido na Bunƙasa a Gabas ta Tsakiya

Ƙasar Qatar ta sami kusan baƙi 730,000 a watan Janairu da Fabrairu na shekarar 2023, ƙaruwar kashi 347 a kowace
Al'amuran Yau Da Kullum

Mutum Mafi Tsufa a Duniya ya Mutu!

John Alfred Tinniswood ya mutu ne ranar Litinin a gidan kula da tsofaffi na Southport da ke Ƙasar Ingila. An