Kuɗaɗe 10 Mafi Ƙarfi a Afirka a 2026
Ƙarfin kuɗi na nufin yadda darajar kuɗin Ƙasa take idan aka kwatanta da sauran kuɗaɗen Duniya, musamman Dalar Amurka (USD). Ga jerin wasu daga cikin kuɗaɗe mafi ƙarfi a Afirka da kuma abin da ya taimaka musu samun ƙarfi: Dinar na Tunisiya shi ne mafi ƙarfi a Afirka saboda daidaitaccen tsarin banki, Yawon Buɗe Ido, […]
