Michael Dell: Matashin da ya bar Jami’a ya Gina Ɗaya daga Cikin Manyan Kamfanonin Fasaha a Duniya
Michael Dell Mutum ne da ya yi fice a duniyar Fasaha da Kasuwanci, musamman saboda kafa kamfanin Dell Technologies—ɗaya daga cikin manyan kamfanonin Kwamfuta da Fasaha a Duniya. Labarinsa ya zama abin koyi ga Matasa masu sha’awar kasuwanci da Fasaha, domin ya nuna yadda hangen nesa, jajircewa, da ƙwazo za su iya sauya rayuwa. Haihuwa […]
