Ƙarfin kuɗi na nufin yadda darajar kuɗin Ƙasa take idan aka kwatanta da sauran kuɗaɗen Duniya, musamman Dalar Amurka (USD).
Ga jerin wasu daga cikin kuɗaɗe mafi ƙarfi a Afirka da kuma abin da ya taimaka musu samun ƙarfi:

- Tunisiya – 2.88 Tunisian Dinar
Dinar na Tunisiya shi ne mafi ƙarfi a Afirka saboda daidaitaccen tsarin banki, Yawon Buɗe Ido, da kuma Masana’antu masu taimakawa tattalin arzikinta.
- Libya – 6.34 Libyan Dinar
Duk da rikice-rikicen Siyasa, Libya na da kuɗi mai ƙarfi saboda yalwar Man Fetur da take fitarwa zuwa ƙasashen Duniya.
- Maroko – 9.25 Dirham na Maroko
Maroko na da tattalin arziki mai bunƙasa ta fuskar Noma, Kasuwanci, da Yawon Buɗe Ido, wanda ke taimaka wa Dirham ɗinta samun ƙarfi.
- Ghana – 11.14 Ghanaian Cedi
Ghana na samun tallafin tattalin arziki daga Zinariya, Koko, da Man Fetur. Duk da tashin farashi a wasu lokuta, Cedi na ci gaba da kasancewa cikin mafi ƙarfi a Afirka.
- Botswana – 13.52 Botswana Pula
Botswana na ɗaya daga cikin ƙasashen Afirka masu kyakkyawan tsarin tattalin arziki, musamman saboda arzikin Lu’u-lu’u da kyakkyawan tsarin Gwamnati.
- Seychelles – 13.53 Seychellois Rupee
Yawon Buɗe Ido da tattalin arzikin tsibirai sun taimaka wajen ba wa kuɗin Seychelles ƙarfi da daraja.
- Eritrea – 15.00 Eritrean Nakfa
Gwamnatin Eritrea na sarrafa tsarin kuɗinta sosai, wanda ke taimakawa wajen kare darajar Nakfa a cikin gida.
- Eswatini – 16.55 Swazi Lilangeni
Kuɗin Eswatini ya na da alaƙa da Rand na Afirka ta Kudu, wanda ke taimaka masa samun bunƙasa.
- Namibiya – 16.55 Namibian Dollar
Namibiya na cin gajiyar Ma’adinai, Noma, da kuma dangantakar kuɗinta da Rand na Afirka ta Kudu.
- Lesotho – 16.58 Lesotho Loti
Loti na Lesotho shi ma yana da alaƙa da Rand na Afirka ta Kudu, wanda ke taimaka wa kuɗin ƙasar wajen samun daidaito.
Abin Lura
Kuɗi mai ƙarfi ba koyaushe yake nuna cewa al’ummar ƙasar sun fi kowa wadata ba. Wasu lokuta tsarin Gwamnati, albarkatun ƙasa, ko yadda aka tsara canjin kuɗi ne ke ba kuɗin ƙasa ƙarfi a kasuwannin Duniya.


Information request
11/05/2026Hello, I came across your website and I’m interested in finding out more about what you offer. Please contact me when convenient — happy to share more context. Best regards.
Spencer2559
11/05/2026https://shorturl.fm/Ivnke
Eden4403
11/05/2026https://shorturl.fm/GUveP
Renee951
11/05/2026https://shorturl.fm/Zax5m
Brayden4449
11/05/2026https://shorturl.fm/k1Qcr
Norma4889
11/05/2026https://shorturl.fm/NGu0j
Jacob430
11/05/2026https://shorturl.fm/G017v
Jada3770
11/05/2026https://shorturl.fm/GYOUN
Brittany598
11/05/2026https://shorturl.fm/2lU1l
Theodore1894
11/05/2026https://shorturl.fm/5zNCP
Sophia2474
11/05/2026https://shorturl.fm/d5MzF
Anna4295
11/05/2026https://shorturl.fm/nporR
Elliott4332
11/05/2026https://shorturl.fm/huD3G
Marco1058
11/05/2026https://shorturl.fm/oTInu
Interested in your services
11/05/2026Hi, I’m researching options in your area and your offering looks promising for what I have in mind. Would appreciate a call back to discuss further. Looking forward to hearing back.
Sheila2107
11/05/2026https://shorturl.fm/GEcbe
Vivian3407
11/05/2026https://shorturl.fm/GEcbe
Marilyn4270
11/05/2026https://shorturl.fm/YmRQv
Bennett2069
11/05/2026https://shorturl.fm/EdIbm
Grayson4090
11/05/2026https://shorturl.fm/SKe0x
Kaden1226
11/05/2026https://shorturl.fm/l6W1a
Virginia1584
11/05/2026https://shorturl.fm/q31RN
Leland3605
11/05/2026https://shorturl.fm/xuRck
Ivy17
11/05/2026https://shorturl.fm/0Y2ak
Brylee3362
11/05/2026https://shorturl.fm/Cgeb3
Jill3408
11/05/2026https://shorturl.fm/2nvTy
Samantha2578
11/05/2026https://shorturl.fm/EFcQ5
Ronald1933
11/05/2026https://shorturl.fm/EFcQ5
Diane1067
11/05/2026https://shorturl.fm/zNFhd
Lachlan1167
11/05/2026https://shorturl.fm/omcMF
Jaiden3654
11/05/2026https://shorturl.fm/wCNbT
Angie3688
11/05/2026https://shorturl.fm/xtabf
Easton1644
11/05/2026https://shorturl.fm/C17lK
Erika931
11/05/2026https://shorturl.fm/581O0
Angela3099
11/05/2026https://shorturl.fm/OvfB8
Khloe3432
11/05/2026https://shorturl.fm/XUaQw