Tasirin Birnin Timbuktu a Cikin Tarihi
Daga: Salahuddeen Muhammad Kaburan Waliyai da ɗimbin Littattafan tarihi a Timbuktu sun ɗaukaka sunan birnin da ke arewacin Ƙasar Mali. Tombouctou ko kuma Timbuktu, birni ne a ƙasar Mali da ke cikin wurare masu daɗɗaɗen tarihi na Duniya, saboda haka ne ma a shekara ta 1988, Cibiyar kula da al’adu da kayan tarihi, ilimi da […]














