Rana Kamar ta Yau, 24 ga Watan Satumba
Rana Kamar ta Yau – 24 ga Satumba, 1948 Motar farko na Honda. A irin wannan Rana aka kafa Kamfanin Motoci na Honda (Honda Motor Co., Ltd.), wanda Injiniya Soichiro Honda ya assasa. Babban ofishin kamfanin ya na a Minato, Tokyo, Japan. Tun daga 1946, Soichiro Honda ya kafa Cibiyar Binciken Fasaha ta Honda a […]
