Ku Kasance Tare da Mu!

Yi rijista don samun sabbin labaranmu nan take!

Al'amuran Yau Da Kullum

Rikicin Siyasar Birtaniya: Firayim Ministoci Biyar Cikin Shekaru Bakwai

Birtaniya, wadda a baya ake kallonta a matsayin ɗaya daga cikin ƙasashen da suka fi ƙarko a Siyasa, na ƙara zama abin misali na rashin tabbas da sauyin shugabanci.

Cikin shekaru bakwai da suka gabata, ƙasar ta sauya Firayim Minista har sau biyar, lamarin da ke nuna yadda siyasar Birtaniya ke ƙara fuskantar ƙalubalen daidaito.

Jerin shugabannin da suka jagoranci Birtaniya a wannan lokaci

  • Theresa May (Yuli 2016 – Yuli 2019)
    Ta hau mulki ne bayan ƙuri’ar Brexit, in da ta yi fama da ƙalubalen ficewar Birtaniya daga Tarayyar Turai.
  • Boris Johnson (Yuli 2019 – Satumba 2022)
    Ya jagoranci ƙasar a lokacin annobar COVID-19 da kuma kammala komawar ƙasar Brexit.
  • Liz Truss (Satumba 2022 – Oktoba 2022)
    Ta kafa tarihi a matsayin Firayim Minista mafi gajertan wa’adi a tarihin Birtaniya, in da ta yi kwanaki 49 kacal a mulki.
  • Rishi Sunak (Oktoba 2022 – Yuli 2024)
    Ya karɓi mulki a wani lokaci da tattalin arzikin ƙasar ke fuskantar manyan ƙalubale.
  • Keir Starmer (Yuli 2024 – Yuni 2026)
    Shi ne sabon shugaban da ya jagoranci ƙasar kafin sanar da murabus dinsa.

Ƙididdiga Masu Nuna Girman Matsalar

  • Jimillar Firayim Ministoci: 5
  • Tsawon lokacin da aka duba: Shekara 7
  • Matsakaicin zaman mulki: Kusan shekara 1.4 ga kowane shugaba
  • Mafi gajeren wa’adi: Liz Truss — kwanaki 49

Me Wannan Ke Nunawa?

Yawan sauyin shugabanci cikin ɗan gajeren lokaci na nuna cewa, siyasar Birtaniya ta na fuskantar wani sabon yanayi na rashin tabbas. Sauya shugabanni akai-akai na iya shafar ɗorewar manufofi da kwanciyar hankalin mulki.

Abin da ya taɓa zama alamar ƙarfin tsarin Siyasa a Birtaniya yanzu ya fara nuna alamun raunana.

Wannan ya sa tambaya ta ɗarsu a zuciyoyin Mutane: Shin Birtaniya ta rasa karsashin ɗorewar Siyasa da aka daɗe ana danganta ta da shi ne?

Salahuddeen Muhammad

Salahuddeen Muhammad

About Author

Ɗanjarida, marubuci, mai manufar bunƙasa harshen Hausa da al'adar da ba ta yi karan-tsaye a addini ba.

63 Comments

  1. Mae3135

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/bsvTa

  2. Elliot2533

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/ZVGWa

  3. Clayton1365

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/q4SU3

  4. Miles4850

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/vny7k

  5. Garrett2086

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/b2FGN

  6. Frank4412

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/bJTFH

  7. Dorothy4134

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/tVwrt

  8. Asia2188

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/oCzWq

  9. Jaiden182

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/fzF3S

  10. Nadia3334

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/0Sikr

  11. Jessica3820

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/6n1Bn

  12. Noah36

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/X3LEj

  13. Gilbert3699

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/easdj

  14. Amalia311

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/Lckwo

  15. Betsy2913

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/ocyiL

  16. Jeff4384

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/B0yab

  17. Bernice1231

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/ykBVK

  18. Giovanni2955

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/vJuNZ

  19. Lily2857

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/QPyQx

  20. Nathaniel780

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/oCmAt

  21. Dale3529

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/ZPoxY

  22. Faith2391

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/oes1o

  23. Percy3715

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/hT1YV

  24. Amelie4262

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/ybUlK

  25. Lily825

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/SiS2u

  26. Leonel826

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/0IDCv

  27. April3964

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/fsWL1

  28. Kendra3330

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/EpDOI

  29. Valerie3041

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/0N0mt

  30. Isabelle4726

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/3gkkg

  31. Jermaine2040

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/5HqET

  32. Celia4041

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/OFtmT

  33. Gwendolyn4240

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/lrzLQ

  34. Jade1650

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/zlLFI

  35. Lynda4896

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/klQ3Z

  36. Gemma4668

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/2SsAK

  37. Terry2016

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/HjRar

  38. Kristina3815

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/Jgeqv

  39. Kenny4623

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/zxs7i

  40. Daria524

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/dQanl

  41. Finn3892

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/5ocRu

  42. Lindsey3681

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/XZTPa

  43. Shannon4997

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/Oljit

  44. Manuel941

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/oR3J1

  45. Neil605

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/aCF4W

  46. Loren4702

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/kMV2f

  47. Janet2183

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/7BkVx

  48. Penelope3460

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/QCSXj

  49. Abbie4435

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/rgsCZ

  50. Allen157

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/XYpNi

  51. Bernard3128

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/s0OiR

  52. Jane4395

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/aoL74

  53. Rhys934

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/0Gy0U

  54. Owen3197

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/IjkID

  55. Ada4780

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/kFuS0

  56. Dominique2502

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/95xOA

  57. Robert4079

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/XWZwE

  58. Kingston589

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/iI01p

  59. Theodore3924

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/RkZXR

  60. Janet3469

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/8SbPW

  61. Moses3851

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/M5JBG

  62. Parker3346

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/RolzL

  63. Sabrina3061

    22/06/2026

    https://shorturl.fm/BFAfC

Leave a comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Labarai Masu Alaƙa

Al'amuran Yau Da Kullum

Qatar: Yawon Buɗe Ido na Bunƙasa a Gabas ta Tsakiya

Ƙasar Qatar ta sami kusan baƙi 730,000 a watan Janairu da Fabrairu na shekarar 2023, ƙaruwar kashi 347 a kowace
Al'amuran Yau Da Kullum

Mutum Mafi Tsufa a Duniya ya Mutu!

John Alfred Tinniswood ya mutu ne ranar Litinin a gidan kula da tsofaffi na Southport da ke Ƙasar Ingila. An