Tarihin Ƙabilar Fulani
Fulani, suna ne na ƙabilar Fulɓe a Hausance. Ƙabila ce wadda take magana da harshen, Fillanci ko Fulatanci, abin da su Fulanin da kansu suka kira ‘Fulfulde.’ Sannan kuma wannan kalma ta Fillanci ko Fulatanci ta na ɗaukar ma’ana ta halayyyar Fulani ta alkunya, jarumtaka, haƙuri da makamantansu. Amma asalin sunan nasu shi Fullo ga […]

