Asalin Kimiyyar Haɗa Magunguna a Musulunci
al-kimiyah = alchemyal-kuhl = alcoholal-ambiq = alembical-kahli = alkalial-neel = anilineal-ithmid = antimonyqirat = caratal-iksir = elixirjarrah = jarjuleb = julepsharab = syrup Waɗannan kalmomi dukkansu su na da alaƙa da asalin kimiyyar haɗa magunguna, kuma asalinsu na Larabci ne. A ƙasashen Yamma da Gabas ta Tsakiya, farkon fasahar ilmin haɗa Magunguna da Likitanci gamin-gambizar […]














