Yau Shekaru 32 da Fara Tura Saƙo na ‘SMSC’ a Duniya
A Rana Mai Kamar Ta Yau Neil Papworth, Injiniya mai shekaru 22 da ke aiki a Sema Group Telecoms, ya aika da saƙon rubutu na farko a ranar 3 ga Disamba, 1992. Ya kasance wani ɓangare na ƙungiyar haɓaka Cibiyar Sabis na Gajerun Saƙo (SMSC) na Vodafone UK, ɗaya daga cikin manyan masu amfani da […]














