Mun Yi Rijistar Haihuwa 36,000 a Kano Cikin Watanni Tara – NPC
Rahotanni daga Hukumar Ƙidaya ta Ƙasa (NPC) sun nuna cewa, an yi rajistar haihuwar Yara sama da 36,000 a Jihar Kano, da ke Arewa maso Yammacin Najeriya, cikin watanni tara kacal. Wannan adadi, duk da yake alama ce ta ƙoƙarin Gwamnati wajen inganta rajista, ya buɗe wata babbar ƙofa ta tambaya: shin Najeriya na shirin […]














