Ku Kasance Tare da Mu!

Yi rijista don samun sabbin labaranmu nan take!

Al'amuran Yau Da Kullum

Fiye da Yara Miliyan 2 ke Gararamba a Titunan Kano – GIOPPINI

Rahoton da Ƙungiyar Global Improvement of Less Privileged Persons Initiative (GIOPPINI) ta fitar cewa, sama da Yara Miliyan Biyu na gararamba da kwana a wurare marasa tsafta da tsaro a Kano ya buɗe babbar muhawara da tattaunawa kan makomar Yara da tsarin zamantakewa a Arewacin Najeriya.             Tushen Matsalar Nazari ya nuna cewar, rayuwar Yara […]

Tsimi Da Tanadi

Kuɗaɗen Duniya Mafi Ƙarfi – Janairu 2026

Ƙarfi ko rauni na kuɗi ya na nuna tsayayyen tattalin arziki, kyakkyawan tsarin kuɗi, da amincewar masu zuba jari. A duniya, wasu Ƙasashe sun kiyaye ƙarfin kuɗinsu sosai idan aka kwatanta da Dalar Amurka, sakamakon kyakkyawan shugabanci, manufofi masu inganci, da ci gaban tattalin arziki mai ɗorewa. A cewar Forbes Currency Calculator, ga kuɗaɗen Duniya […]

Al'ada

Yadda Bikin Murnar Sabuwar Shekarar Amazigh Ya Gudana

Al’ummomin Amazigh (Berber) a faɗin Arewacin Afirka (Maghreb), musamman a (Maroko, Aljeriya, Tunisiya, Libya da wasu sassan Masar) na gudanar da bikin Yennayer, wato sabuwar shekararsu ta Gargajiya; wannan biki ya na nuna farkon shekarar 2976 a Kalandar Amazigh. Yennayer Biki ne mai tushe tun zamanin da, wanda yake da alaƙa kai-tsaye da Noma da […]

Al'ada

Yadda aka Gudanar da Bikin Al’ada na Irreecha

Bikin Irreecha, wani shahararren bikin al’ummar Oromo ne na ƙasar Habasha (Ethiopia), wanda ake gudanarwa duk shekara domin nuna godiya ga Ubangiji (Waaqaa) bisa ni’imar rayuwa, amfanin gona, da zaman lafiya. Ana gudanar da bikin ne a ƙarshen Damina da farkon Bazara — lokacin da albarka ta yawaita, Gonaki suka yi kyau, kuma Mutane ke […]

Masarautu

Asali da Tarihin Jukunawa: Masarautar Wukari a Idon Duniya

Wukari, kamar yadda aka fi kiranta, ita ce Hedikwatar Masarautar Wukari. Asalin sunanta shi ne ‘Ukari,’ wacce kuma kalma ce ta Jukunanci, wacce ke da ma’anar; ‘Ka fifita’ (you have surpassed). Masarauta ce da aka kafa ta a shekarar 1596 bayan rushewar Daular Kwararrafa.                           TUSHE Bayan rushewar Daular Kwararrafa wacce ke da Hedikwata a […]