Ku Kasance Tare da Mu!

Yi rijista don samun sabbin labaranmu nan take!

Harshe

Yadda aka gudanar da taron tsarin rubutun Hausa na Gargajiya

Taron wadda ya gudana a Jami’ar Bayero da ke Kano, ƙarƙashin shiryarwar Sashen Nazarin Harsunan Najeriya ta Jami’ar; tare da haɗin guiwar Sashen Ilimin Harsuna Ƙasashen Waje, da Sashen Taskace Tarihi, da Cibiyar Bincike da Nazarin Harsunan Najeriya da Fassara. Taron ya mai da hankali ne kan asalin Baƙaƙen Hausa tun kafin zuwan rubutun A-ba-ja-da, […]

Yawon Buɗe Ido

Zanzibar ta kafa Tarihi a Yawon buɗe Ido

Zanzibar na ci gaba da ƙarfafa matsayin ta a fannin Yawon buɗe Ido a Afirka, inda matakan Gwamnati da shirye-shiryen haɗin guiwa ke haifar da tabbataccen ci gaba mai ɗorewa. Tsibirin Zanzibar da ke cikin ƙasar Tanzaniya ya kafa sabon tarihi a fannin Yawon buɗe Ido, inda aka karɓi masu yawon buɗe ido 106,108 a […]

Jiya Da Yau

Tarihi da Gwagwarmayar Allamah Sayyid Muhammad Mahdi Bahr al-Ulum

Al-Sayyid Muḥammad Mahdī Baḥr al-Ulūm ko Bahrul uloom (السید محمد مهدی بحرالعلوم), ya kasance ma’abocin Addini na Shi’a a shekara ta 1797. Ƙarni na 13 (AH) bayan Hijira. Haihuwa da Zuri’a Sayyid Muhammad Mahdi, Ibn Murtada, Ibn Muhammad Burujirdi al- Tabataba’i al-Baḥr al-Ulum, shahararren Malami ne a Ƙarni na 12 (A.H.). Ya ƙware sosai a […]