Shu’umar Alaƙa Tsakanin Mutane da Ƙirƙirarriyar Basira
“A matsayina na mai sha’awar wannan batu sanda nake ƙarami, wannan Fim ya sa na ni zumuɗi” Daga: Matthew Chan-piu Sauyin AI ya ri ga ya iso, har ya mamaye rayuwarmu, ya na shigewa dukkan lamuranmu. Hoto: Reuters A tunani irin na Duniyar da fasahar na’urori ta yi katutu, ana kallon fim ɗin ‘Terminator’ a […]













