Bikin Ranar Kirsimeti
A Rana mai kamar ta Yau, 25 ga Watan Disamba, a shekara ta 336 AD, Cocin Kirista a Roma ya fara yin Bikin Kirsimeti. A lokacin Sarkin Roma Constantine aka fara yin Bikin, duk da a zahiri Romawa ne suka ƙirƙira, amma har yanzu ba a samu takamaiman sunan mutumin da aka tabbatar da shi […]














