Wasu Kayayyakin Annabi Muhammad da ke Gidan Tarihin Turkiyya
Akwai wasu kayayyaki da Annabi Muhammadu SAW, ya yi amfani da su a lokacin rayuwarsa da a yanzu haka suke wani Gidan Adana Kayan Tarihi a Ƙasar Turkiyya. Domin jin yadda waɗannan kayayyaki suke, Turkiyya a yanzu maimakon birnin Madina na ƙasar Saudiyya inda Manzon Allah ya yi rayuwarsa, mun tuntuɓi Sheikh Ibrahim Daurawa, fitaccen […]














