Bikin Asante: Babban Bikin Gargajiya na Ghana
Bikin Akwasidae Kese wani gagarumin Biki ne a Kalandar al’ummar Asante, wanda ke gayyato mutane daga duk faɗin Ghana da ma Ƙasashen Duniya. Sarkin Asante Otumfuo Osei Tutu II, ya na bisa Karagar Zinariya, wanda ke nuna haɗin-kai da iko na al’ummar Asante, / Hoto: Mahama/Facebook Daga: Charles Mgbolu An ji raujin ganguna a Fadar […]














