Al'amuran Yau Da Kullum Masar za ta Buɗe Babban Gidan Tarihi na Zamani Gidan adana kayan tarihin na zamani ya samu yabo daga ƙasashen Duniya, sannan ya lashe babban Kambin ‘Versailles’ daga hukumar... BY Salahuddeen Muhammad 03/02/2025 0 Comment
Rana Kamar Ta Yau Rana Kamar ta Yau: Turawa Sun ci Kano da Yaƙi A Rana mai Kamar ta Yau, uku ga Watan Fabrairu rikicin Dakarun yankin Yammacin Afirka, a ƙarƙashin jagorancin Turawan Ingila... BY Salahuddeen Muhammad 03/02/2025 0 Comment
Al'amuran Yau Da Kullum Abin da ya sa Kiristocin Orthodox ke Bikin Kirsimeti a... Kiristocin Orthodox na gudanar da bukukuwan Kirsimeti da sauran shagulgula da ake gudanarwa a ƙasashe da dama, wasu ma a... BY Salahuddeen Muhammad 27/01/2025 0 Comment
Tarihi Tarihin Juyin Mulki na Farko a Najeriya A ranar 15 ga watan Janairun 1966, yayin Juyin Mulki ƙarƙashin jagorancin Manjo Emmanuel Ifeajuna da Manjo Nzeogwu, da sauransu,... BY Salahuddeen Muhammad 15/01/2025 0 Comment
Al'amuran Yau Da Kullum Ƙasashen Gefen Sahara Sun Samu Tasgaron Katsewar Intanet Sau 28... Ƙasashen Afirka Da Ke Gefen Sahara Sun Yi Asarar Dala Biliyan 1.56 Sakamakon Katsewar Intanet A 2024. Ƙasashen da ke... BY Taskar Nasaba 13/01/2025 0 Comment
Rana Kamar Ta Yau Fara Ambatar Sunan Najeriya a Karon Farko a Duniya, 1897 A Rana mai kamar ta yau, takwas ga watan Janairun 1897, Flora Shaw, wadda ta kasance ƴar jarida daga Birtaniya,... BY Salahuddeen Muhammad 08/01/2025 0 Comment
Tarihi Gadar Jebba: Gada ta Farko da Turawan Mulkin Mallaka Suka... Ta kasance Gada ta farko da Turawan Mulkin Mallaka suka gina a Najeriya, wadda ta haɗe yankin Arewaci da Kudancin... BY Salahuddeen Muhammad 08/01/2025 0 Comment
Al'amuran Yau Da Kullum Yadda Gasar Pizza ta Ƙasa da Ƙasa ta Gudana a... Yadda aka gudanar da Gasar Pizza na Ƙasa da Ƙasa a Algiers babban birnin ƙasar Aljeriya, inda masu fafatawa 50... BY Salahuddeen Muhammad 07/01/2025 0 Comment
Tarihi Wasu Kayayyakin Annabi Muhammad da ke Gidan Tarihin Turkiyya Akwai wasu kayayyaki da Annabi Muhammadu SAW, ya yi amfani da su a lokacin rayuwarsa da a yanzu haka suke... BY Salahuddeen Muhammad 03/01/2025 0 Comment
Al'amuran Yau Da Kullum Dr. Maryam ta Zama Farfesa Mace ta Farko kan Magungunan... Daga: Muhammad da Nazir Adam Ibrahim Majalisar Gudanarwar Jami’ar Bayero da ke Kano, ta amince da ɗaga darajar Dr. Maryam... BY Salahuddeen Muhammad 01/01/2025 0 Comment
Rana Kamar Ta Yau Yau Naira ta Cika Shekaru 51 da Ƙirƙirowa A Ranar ɗaya ga watan Janairu, na shekarar 1973, a zamanin Gwamnatin Mulkin Soja, ta Janar Yakubu aka fara amfani... BY Taskar Nasaba 01/01/2025 0 Comment
Rana Kamar Ta Yau Yau Shekaru 111 da Haɗa Najeriya a Matsayin Dunƙulalliyar Ƙasa A Rana mai Kamar ta Yau, 1 ga Watan Junairu aka haɗa Kudanci da Arewaci a matsayin Ƙasa Najeriya (Amalgamation).... BY Salahuddeen Muhammad 01/01/2025 0 Comment
Rana Kamar Ta Yau Kalandar Julian ta Fara Aiki a Matsayin Kalandar Farar Hula Daular Rome, ta kafa 1 ga Janairu a matsayin sabuwar Ranar Sabuwar Shekara. A Ranar 1 Ga Watan Junairu Shekaru... BY Taskar Nasaba 01/01/2025 0 Comment
Rana Kamar Ta Yau Yau Shekaru 18 da Rataye Shugaban Ƙasar Iraq Saddam Hussein A Ranar Asabar, 30 ga Watan Disamba na shekarar 2006 aka kashe tsohon Shugaban Ƙasar Iraq Saddam Hussein ta hanyar... BY Salahuddeen Muhammad 30/12/2024 0 Comment
Tarihi Wanne Fir’auna ne ya yi Rayuwa da Annabi Musa? Daga: Wael Gamal (BBC News Arabic) Labarin asalin mutanen Masar da kuma tahirinsu ya yi ƙasa ba a jinsa har... BY Taskar Nasaba 30/12/2024 0 Comment