Ƙasashen Afirka da Gabas ta Tsakiya na Samun Haɓakar Yawon Buɗe Ido
Ƙasashe da dama a Afirka da Gabas ta Tsakiya, ciki har da Maroko, Lebanon, Jordan, Masar (Egypt), Afirka ta Kudu, Angola da Habasha (Ethiopia), sun samu gagarumar nasara a ɓangaren Yawon buɗe ido a bara, in da aka samu ƙaruwa mai yawa a adadin baƙi daga ƙasashen Duniya. Wannan ci gaba ya nuna yadda waɗannan […]













